Yoshuwa 7:23 - Sabon Rai Don Kowa 202023 Suka kwashe kayan daga tenti ɗin suka kawo wa Yoshuwa da sauran Isra’ilawa, suka baza su a gaban Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki23 Sai suka kwaso suka kawo wa Joshuwa da dukan Isra'ilawa, suka ajiye su a gaban Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |