Yoshuwa 7:19 - Sabon Rai Don Kowa 202019 Sai Yoshuwa ya ce wa Akan, “Ɗana, sai ka ba Ubangiji, Allah na Isra’ila ɗaukaka, ka yi masa yabo. Ka gaya mini abin da ka yi; kada ka ɓoye mini.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki19 Sai ya ce wa Akan, “Ɗana, ka ba da girma ga Ubangiji, Allah na Isra'ila, ka yabe shi ka gaya mini abin da ka yi, kada ka ɓoye mini.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |