Yoshuwa 7:18 - Sabon Rai Don Kowa 202018 Yoshuwa kuwa ya sa iyalin Zabdi suka fito mutum-mutum, sai kuwa aka ware Akan ɗan Karmi, ɗan Zimri, ɗan Zera na kabilar Yahuda. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki18 Ya gabatar da iyalin gidansa mutum mutum, aka ware Akan, ɗan Karmi, ɗan Zabdi, ɗan Zera na kabilar Yahuza. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |