Yoshuwa 7:11 - Sabon Rai Don Kowa 202011 Isra’ilawa sun yi zunubi, sun karya sharaɗin da na yi musu. Sun ɗauki waɗansu abubuwan da aka keɓe; sun yi sata, sun yi ƙarya, sun ɓoye su cikin kayansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki11 Isra'ilawa sun yi zunubi. Sun ta da alkawarina, wanda na umarce su, gama sun ɗiba daga cikin abubuwan da aka haramta, sun sa a kayansu, sun yi ƙarya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |