Yoshuwa 6:19 - Sabon Rai Don Kowa 202019 Dukan azurfa da zinariya, da kwanonin tagulla da na ƙarfe, keɓaɓɓu ne ga Ubangiji, dole a sa su cikin ma’ajin Ubangiji.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki19 Amma dukan azurfa, da zinariya, da kwanonin tagulla, da na baƙin ƙarfe keɓaɓɓu ne ga Ubangiji. Za a shigar da su cikin taskar masujadar Ubangiji.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |