2 Bayan kwana uku sai shugabannin suka zazzaga sansani, suna
2 Bayan kwana uku sai shugabannin jama'a suka bibiya zango,
ba da umarni ga mutane, suna cewa, “Lokacin da kuka ga akwatin alkawari na Ubangiji Allahnku, da firistoci waɗanda su ne Lawiyawa, suna ɗauke da shi, sai ku tashi daga inda kuke, ku bi shi.