Yoshuwa 24:6 - Sabon Rai Don Kowa 20206 Lokacin da na fitar da iyayenku daga Masar, suka zo teku, sai Masarawa suka fafare su da kekunan yaƙi da dawakai har zuwa Jan Teku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki6 Na kuwa fitar da kakanninku daga Masar. Da suka zo Bahar Maliya, sai Masarawa suka fafari kakanninku da karusai da mahayan dawakai har zuwa teku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |