Yoshuwa 24:33 - Sabon Rai Don Kowa 202033 Eleyazar ɗan Haruna, ya mutu aka binne shi a Gibeya, wurin da aka ba ɗansa Finehas a ƙasar kan tudu ta Efraim. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki33 Ele'azara, ɗan Haruna kuma ya rasu, aka binne shi a Gebeya a garin ɗansa, Finehas, wanda aka ba shi a ƙasar tuddai ta Ifraimu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |