Yoshuwa 24:31 - Sabon Rai Don Kowa 202031 Isra’ilawa kuwa sun bauta wa Ubangiji dukan kwanakin Yoshuwa, da kuma kwanakin dattawan da ya bari, da waɗanda suka ga duk abin da Ubangiji ya yi wa Isra’ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki31 Isra'ilawa kuwa suka bauta wa Ubangiji a dukan zamanin Joshuwa, da dukan zamanin dattawan da suka wanzu bayansa, waɗanda suka san dukan ayyukan da Ubangiji ya aikata domin Isra'ilawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |