Yoshuwa 24:30 - Sabon Rai Don Kowa 202030 Suka kuma binne shi a ƙasarsa ta gādo, a Timnat Sera a ƙasar kan tudu ta Efraim, arewa da Dutsen Ga’ash. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki30 Suka binne shi a ƙasar gādonsa a Timnat-sera wadda take cikin karkarar tuddai ta Ifraimu, arewa da dutsen Ga'ash. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |