Yoshuwa 24:27 - Sabon Rai Don Kowa 202027 Ya ce wa duka mutanen, “Ku gani! Wannan dutse zai zama mana shaida, ya ji duk maganar da Ubangiji ya yi mana, zai zama muku shaida in ba ku yi wa Allahnku gaskiya ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki27 Sai ya ce wa jama'a, “Wannan dutse shi ne shaida a kanmu, gama ya ji dukan abin da Ubangiji ya faɗa mana, domin haka zai zama shaida a kanku, don kada ku yi wa Allahnku ƙarya.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |