Yoshuwa 24:26 - Sabon Rai Don Kowa 202026 Yoshuwa kuwa ya rubuta abubuwan nan a cikin Littafin Dokoki na Allah. Sa’an nan ya ɗauki babban dutse ya ajiye a ƙarƙashin itacen oak kusa da tsattsarkan wuri na Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki26 Ya kuwa rubuta waɗannan kalmomi a littafin Shari'ar Ubangiji. Ya kuma ɗauki wani babban dutse, ya kafa a ƙarƙashin itacen oak a wuri mai tsarki na Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |