Yoshuwa 24:23 - Sabon Rai Don Kowa 202023 Yoshuwa ya ce musu, “Yanzu sai ku zubar da allolin da suke cikinku, ku miƙa wa Ubangiji, Allah na Isra’ila zuciyarku.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki23 Joshuwa ya ce, “To, ku kawar da gumakan da suke cikinku, ku sa zuciyarku ga Ubangiji, Allah na Isra'ila.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |