Yoshuwa 24:22 - Sabon Rai Don Kowa 202022 Yoshuwa kuwa ya ce musu, “Ku ne shaidun kanku cewa kun zaɓi ku bauta wa Ubangiji.” Suka amsa suka ce, “I, mu ne shaidun kanmu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki22 Joshuwa kuma ya ce wa mutanen, “Ku ne shaidun kanku da kanku, kun zaɓi Ubangiji don ku bauta masa.” Sai suka ce, “I, mu ne shaidu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |