Yoshuwa 24:14 - Sabon Rai Don Kowa 202014 “Yanzu, sai ku ji tsoron Ubangiji, ku bauta masa da dukan aminci. Ku zubar da allolin da kakanninku suka yi musu sujada a hayin Kogin Yuferites da kuma a Masar, ku bauta wa Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki14 “To fa, ku yi tsoron Ubangiji, ku bauta masa da sahihanci da aminci, ku yi watsi da gumakan da kakanninku suka bauta wa a hayin Kogin Yufiretis, da cikin Masar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |