Yoshuwa 23:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 Kada ku haɗa kai da mutanen nan da suke zama cikinku; ba ruwanku da sunayen allolinsu, kada ku rantse da su. Kada kuwa ku bauta musu ko kuwa ku rusuna musu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki7 domin kada ku yi cuɗanya da sauran al'umman da take zaune tare da ku, kada ku ambaci sunayen gumakansu, ko ku rantse da su, ko ku bauta musu, ko ku sunkuya musu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |