Yoshuwa 22:33 - Sabon Rai Don Kowa 202033 Isra’ilawa suka ji daɗin rahoton da suka ji, suka kuma yi wa Allah yabo. Ba su sāke yin maganar zuwa yaƙi don su rushe ƙasar da mutanen Ruben da mutanen Gad suke ciki ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki33 Mutanen Isra'ila suka ji daɗin rahoton da aka ba su, suka yabi Allah, ba su sāke yin maganar zuwa yaƙi don su hallaka ƙasar da Ra'ubainawa da Gadawa suke zaune ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |