Yoshuwa 22:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 Saboda haka sai Isra’ilawa suka aiki Finehas ɗan Eleyazar, firist, zuwa ƙasar Gileyad, wurin mutanen Ruben, mutanen Gad da kuma rabin mutanen kabilar Manasse. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki13 Mutanen Isra'ila kuwa suka aiki Finehas, ɗan Ele'azara, firist, wurin Ra'ubainawa, da Gadawa, da rabin Manassawa a ƙasar Gileyad. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |