Yoshuwa 21:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 Haka Isra’ilawa suka ba wa Lawiyawa waɗannan garuruwa da wuraren kiwo masu kyau, yadda Ubangiji ya umarta ta wurin Musa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 Waɗannan birane da wuraren kiwo nasu su ne jama'ar Isra'ila suka ba Lawiyawa ta hanyar jefa kuri'a kamar yadda Ubangiji ya umarta ta bakin Musa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |