Yoshuwa 21:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 Sai aka ba zuriyar Haruna firist, ƙasar Hebron (garin masu neman mafaka don sun yi kisa), da Libna, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki13 Biranen da aka ba zuriyar Haruna firist ke nan, Hebron tare da wuraren kiwo nata, ita kuwa birnin mafaka ce saboda wanda ya yi kisankai, da Libna tare da wuraren kiwo nata, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |