Yoshuwa 20:6 - Sabon Rai Don Kowa 20206 Zai zauna a wannan birni har sai taron jama’a sun yi masa shari’a, kuma har sai lokacin da babban firist wanda yake aiki a lokacin ya mutu, sa’an nan zai iya koma garinsa na dā.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki6 Zai yi zamansa a birnin har lokacin da aka gabatar da shi gaban dattawa don shari'a, sai kuma bayan rasuwar babban firist na lokacin, sa'an nan wanda ya yi kisankan zai iya komawa garinsu da gidansa daga inda ya tsere.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |