Yoshuwa 2:9 - Sabon Rai Don Kowa 20209 ta ce musu, “Na sani Ubangiji ya riga ya ba ku ƙasan nan, tsoronku kuma ya kama mu har zukatan mazaunan ƙasar duka sun narke saboda ku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki9 ta ce musu, “Na sani Ubangiji ya ba ku ƙasar, tsoronku kuma ya kama mu har zukatan mazaunan ƙasar duka sun narke saboda ku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |