Yoshuwa 2:22 - Sabon Rai Don Kowa 202022 Sai suka tafi, suka shiga cikin tuddai, suka yi zamansu a can kwana uku har masu nemansu suka koma, gama masu nemansu suka yi ta nema ko’ina a hanyar, amma ba su sami kowa ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki22 Sai suka tafi, suka shiga tsaunuka, suka yi zamansu a can kwana uku har masu bin sawun suka koma, gama masu bin sawun suka yi ta nema ko'ina a hanyar, amma ba su sami kowa ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |