Yoshuwa 2:14 - Sabon Rai Don Kowa 202014 Mutanen suka tabbatar mata suka ce, “Ranmu a bakin ranki! In ba ki faɗa wa kowa abin da ya kawo mu ba, za mu yi miki alheri da aminci lokacin da Ubangiji ya ba mu ƙasar.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki14 Mutanen kuwa suka ce mata, “Ranmu a bakin naki, idan ba ki tone al'amarinmu ba, za mu yi miki alheri da aminci sa'ad da Ubangiji ya ba mu ƙasar.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |