Yoshuwa 2:11 - Sabon Rai Don Kowa 202011 Da muka ji labarin, duk sai zuciyar kowa ta narke, kowa ya karaya saboda ku, gama Ubangiji Allahnku shi ne Allah na sama da ƙasa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki11 Da muka ji, sai zukatanmu suka narke, har ba sauran ƙarfin hali da ya ragu a kowane mutum saboda ku. Gama Ubangiji Allahnku shi ne Allahn da yake a Sama daga bisa, da duniya a ƙasa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |