Yoshuwa 19:34 - Sabon Rai Don Kowa 202034 Iyakar kuma ta juya yamma ta cikin Aznot-Tabo ta ɓulla a Hukkok. Ta taɓa Zebulun a kudu, Asher a yamma, da kuma Urdun a gabas. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki34 Iyakar kuma ta juya wajen kudu zuwa Aznot-tabor, daga can ta miƙa zuwa Hukkok, sa'an nan ta kai Zabaluna wajen kudu, da Ashiru wajen yamma, da Yahuza wajen gabas wajen Urdun. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |