Yoshuwa 18:26 - Sabon Rai Don Kowa 202026 Mizfa Kefira, Moza, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki26 da Mizfa, da Kefira, da Moza, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Sa’ad da dukan hafsoshin soja tare da mutanensu suka ji cewa sarkin Babilon ya naɗa Gedaliya a matsayin gwamna, sai suka zo wurin Gedaliya a Mizfa. Mutanen da suka zo su ne, Ishmayel ɗan Netaniya, Yohanan ɗan Kareya, Serahiya ɗan Tanhumet mutumin Netofa, Ya’azaniya ɗan mutumin Ma’aka, tare da mutanensu.