Yoshuwa 18:17 - Sabon Rai Don Kowa 202017 Sai ta nausa ta yi wajen arewa, zuwa En Shemesh, ta ci gaba zuwa Gelilot, wanda yake fuskantar hawan Adummim. Daga can ta gangara zuwa Dutsen Bohan, ɗan Ruben. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki17 Sai ta nausa ta yi wajen arewa zuwa En-shemesh, sa'an nan ta tafi Gelilot wanda yake daura da hawan Adummim. Daga nan ta gangara zuwa Dutsen Bohan, ɗan Ra'ubainu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |