Yoshuwa 17:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 Ƙasar a wajen kudu ta Efraim ce, ta wajen arewa kuma ta Manasse ce. Bahar Rum ita ce iyakarsu. Asher yana wajen arewa, Issakar kuma a wajen gabas. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 Ƙasar wajen kudu ta Ifraimu ce, ta wajen arewa kuwa ta Manassa. Bahar Rum ita ce iyakarsu. Mutanen Ashiru suna wajen arewa, mutanen Issaka kuwa wajen gabas. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |