Yoshuwa 16:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 Ba su kori Kan’aniyawan da suke zama a Gezer ba, don haka Kan’aniyawa suna zama tare da mutanen Efraim har wa yau; amma Kan’aniyawa suka zama masu yin aikin dole. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 Amma ba su kori Kan'aniyawa da suke zaune a Gezer ba, don haka Kan'aniyawa ka zauna tare da Ifraimawa har wa yau, amma Kan'aniyawa suka zama bayi masu yin aikin dole. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |