Yoshuwa 16:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 Rabon da aka ba wa Yusuf ya fara tun daga Urdun kusa da Yeriko, gabas da ruwan Yeriko, sai ya miƙe zuwa jeji, ya haura har zuwa cikin ƙasar tudu na Betel. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki1 Rabon zuriyar Yusufu ya milla tun daga Urdun zuwa wajen Yariko, gabas da ruwan Yariko zuwa jejin. Ya haura daga Yariko zuwa ƙasar tuddai zuwa Betel. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |