Yoshuwa 15:39 - Sabon Rai Don Kowa 202039 Lakish, Bozkat, Eglon, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki39 da Lakish, da Bozkat, da Eglon, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Sai sarkin Assuriya ya aika da babban shugaban sojojinsa, da shugaban dattawansa, da wakilinsa daga birnin Lakish tare da ƙungiyar sojoji masu yawa zuwa Urushalima domin su yaƙi Sarki Hezekiya. Da suka haura sai suka tsaya a wurin lambatun da yake kawo ruwa daga Tafkin Tudu, kusa da hanyar Filin Mai Wanki.