Yoshuwa 14:14 - Sabon Rai Don Kowa 202014 Saboda haka Hebron ta zama ƙasar Kaleb ɗan Yefunne Bakenizze tun daga lokacin nan, domin ya bi Ubangiji, Allah na Isra’ila da dukan zuciyarsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki14 Domin haka Hebron ta zama gādon Kalibu, ɗan Yefunne Bakenizze, har wa yau, domin ya bi Ubangiji Allah na Isra'ila sosai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |