Yoshuwa 13:33 - Sabon Rai Don Kowa 202033 Amma Musa bai ba kabilar Lawiyawa gādo ba; Ubangiji, Allah na Isra’ila, shi ne gādonsu kamar yadda ya yi musu alkawari. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki33 Amma Musa bai ba Lawiyawa gādon yankin ƙasa ba. Ya faɗa musu Ubangiji Allah na Isra'ila, shi ne rabon gādonsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |