Yoshuwa 13:16 - Sabon Rai Don Kowa 202016 Abin da ya kama daga Arower a gefen kwarin Arnon, da kuma daga garin da yake tsakiyar kwarin, da dukan ƙasar tudu kusa da Medeba အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki16 Nasu yankin ƙasar ya miƙa daga Arower wadda take a gefen kwarin Arnon, da birnin da yake tsakiyar kwarin, da dukan ƙasar tudu kusa da Medeba, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |