Yoshuwa 11:5 - Sabon Rai Don Kowa 20205 Duk sarakunan nan suka haɗa mayaƙansu tare, suka kafa sansani a bakin Ruwayen Meron don su yi yaƙi da Isra’ilawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki5 Da sarakunan nan duka suka haɗa ƙarfinsu, sai suka je suka kafa sansaninsu a wuri ɗaya a bakin ruwayen Merom domin su yi yaƙi da Isra'ilawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |