Yoshuwa 11:16 - Sabon Rai Don Kowa 202016 Saboda haka Yoshuwa ya cinye ƙasar duka da yaƙi, dukan Negeb, duka yankin Goshen, filayen kwari na yamma, Araba da tuddai na Isra’ila da kwarinta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki16 Ta haka kuwa Joshuwa ya ci ƙasan nan duka, da ƙasar tuddai, da Negeb duka, da dukan ƙasar Goshen, da filayen kwari, da Araba, da ƙasar tuddai ta Isra'ila da filayen kwarinta, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |