Yoshuwa 11:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 Duk da haka Isra’ilawa ba su ƙone biranen da suke kan tuddai ba, sai Hazor kaɗai Yoshuwa ya ƙone. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki13 Amma mutanen Isra'ila ba su ƙone ko ɗaya daga cikin biranen da suke bisa tuddai ba, sai Hazor kaɗai Joshuwa ya ƙone. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |