Yoshuwa 11:12 - Sabon Rai Don Kowa 202012 Yoshuwa ya ƙwace masarautun nan duka ya kuma kashe sarakunansu da takobi, ya hallakar da su ƙaƙaf kamar yadda Musa bawan Ubangiji ya umarta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki12 Joshuwa kuma ya ci dukan biranen sarakunan nan, da dukan sarakunansu. Ya kashe su da takobi, ya hallakar da su ƙaƙaf kamar yadda Musa bawan Ubangiji ya umarta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |