Yoshuwa 11:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 A lokacin nan Yoshuwa ya koma da baya ya ci Hazor da yaƙi, ya kuma kashe sarkinta da takobi. (Hazor ce babbar masarautan ƙasashen nan.) အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 A wannan lokaci Joshuwa ya koma da baya ya ci Hazor, ya kashe sarkinta da takobi, gama a lokacin Hazor ita ce masarautar mulkokin nan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |