Yoshuwa 10:32 - Sabon Rai Don Kowa 202032 Ubangiji ya ba da Lakish a hannun Isra’ilawa, a rana ta biyu kuwa Yoshuwa ya ci nasara a kansu. Ya karkashe duk mutanen birnin ya kuma hallaka birnin, kamar yadda ya yi a Libna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki32 Ubangiji ya ba da Lakish a hannun Isra'ilawa suka cinye ta da yaƙi cikin kwana biyu. Suka bugi kowane mutum da yake cikinta da takobi kamar yadda suka yi wa Libna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |