Yoshuwa 10:19 - Sabon Rai Don Kowa 202019 Amma kada ku tsaya a can! Ku fafari abokan gābanku, ku kai musu hari ta baya, kada ku bari su kai biranensu, gama Ubangiji Allahnku ya ba da su a hannunku.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki19 Amma kada ku tsaya a can, sai ku runtumi abokan gābanku, ku bugi na bayansu, kada ku bar su su shiga biranensu, gama Ubangiji Allahnku ya riga ya ba da su a hannunku.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |