Yoshuwa 10:14 - Sabon Rai Don Kowa 202014 Ba a taɓa ganin abu haka ba ko dā can, ranar da Ubangiji ya saurari mutum. Ba shakka Ubangiji yana yaƙi domin Isra’ilawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki14 Ba a taɓa yin yini kamar wannan ba, ko kafin wannan yini, ko bayansa kuma, da Ubangiji ya saurari muryar mutum. Gama Ubangiji ya yi yaƙi domin Isra'ilawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |