Yoshuwa 1:17 - Sabon Rai Don Kowa 202017 Kamar yadda muka yi wa Musa biyayya, haka za mu yi maka biyayya. Ubangiji Allahnka ya kasance tare da Musa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki17 Kamar yadda muka yi wa Musa biyayya a kowane abu haka nan za mu yi maka biyayya, Ubangiji Allahnka dai ya kasance tare da kai kamar yadda ya kasance tare da Musa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |