Yohanna 9:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 Ya ce masa, “Je ka, ka wanke a Tafkin Silowam” (kalman nan tana nufin “Aikakke”). Saboda haka mutumin ya tafi ya wanke, ya kuma dawo gida yana gani. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki7 ya ce masa, “Je ka, ka wanke ido a ruwan Siluwam,” wato aikakke. Shi ke nan sai ya je ya wanke ido, ya komo yana gani. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |