Yohanna 8:54 - Sabon Rai Don Kowa 202054 Yesu ya amsa ya ce, “In ma na ɗaukaka kaina, ɗaukakata ba kome ba ce. Ubana, wanda kuke cewa shi ne Allahnku, shi ne wanda yake ɗaukaka ni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki54 Yesu ya amsa ya ce, “In ma na ɗaukaka kaina, ɗaukakata ba a bakin kome take ba. Ubana shi ne mai ɗaukaka ni, wanda kuke cewa, shi ne Allahnku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |