Yohanna 8:24 - Sabon Rai Don Kowa 202024 Na gaya muku cewa za ku mutu cikin zunubanku; in ba ku gaskata cewa ni ne wanda na ce nake ba, lalle za ku mutu cikin zunubanku.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki24 Shi ya sa na ce muku za ku mutu da zunubanku. Domin in ba ku gaskata ni ne shi ba, za ku mutu da zunubanku.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |