Yohanna 8:23 - Sabon Rai Don Kowa 202023 Amma ya ci gaba da cewa, “Ku daga ƙasa kuke; ni kuwa daga bisa ne. Ku na duniyan nan ne; ni kuwa ba na duniyan nan ba ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki23 Sai ya ce musu, “Ku daga ƙasa kuke, ni kuwa daga sama nake. Ku na duniyan nan ne, ni kuwa ba na duniyar nan ba ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |