Yohanna 8:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 Da sassafe ya sāke bayyana a filin haikali, inda dukan mutane suka taru kewaye da shi, sai ya zauna don yă koya musu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki2 Da sassafe kuma ya sāke shiga Haikali. Duk mutane suka zo wurinsa, ya kuwa zauna yana koya musu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |