Yohanna 7:31 - Sabon Rai Don Kowa 202031 Duk da haka, da yawa a cikin taron suka ba da gaskiya gare shi. Suka ce, “Sa’ad da Kiristi ya zo, zai yi abubuwan banmamaki fiye da na wannan mutum ne?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki31 Duk da haka mutane da yawa cikin taron sun gaskata da shi, suna cewa, “Sa'ad da Almasihu ya zo, zai yi mu'ujizai fiye da na mutumin nan?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |